Latest
‘Yan Majalisa suna lissafin tsige Ahmad Lawan daga kujerar Shugaban Majalisa. Hon. Sergius Ogun yace har an fara shirin sauke Ahmad Lawan a Majalisar Dattawa.
Wasu 'yan bindiga a jihar Neja sun yi musayar wuta tsakaninsu, inda suka hallaka mutum 12 daga cikinsu wasu da dama suka ji raunuka. An ruwaito yadda lamarin ya
Kungiyar Nigeria Equity Group (NEG) ta ce tunda Shugaban kasar Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari Musulmi ne, adalci shine a mika mulki ga dan kudu kirista.
Hukumar NITDA ta gargadi 'yan Najeriya game da wasu sabbin ka'idojin da kamfanin WhatsApp ya bullo dasu tsakaninsa da masu amfani da manhajar ta sada zumunta
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya alanta neman shugaban kungiyar kwadagon Najeriya NLC, Kwamred Ayuba Wabba, da sauran shugabannin da suka shiga jihar.
Kamfanin Tuwita ya zaɓi Najeriya a matsayin inda zai fara gwajin sabon tsarin tura saƙo ta hanyar naɗar murya, hakan nada nasaba da yawan masu amfani da tuwita.
Hukumar Hisbah, ta kame wasu ma'aurata da suka yiwo safarar jaririya daga jihar Delta har zuwa jihar Kano. An mika su ga 'yan sanda don ci gaba da bincike.
Kungiyar gwamnonin Najeriya NGF a ranar Litinin ta mika kokon baranta ga kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta tayi hakuri ta tattauna da gwamnatin jihar Kaduna.
Bill Gates ya yi murabus daga shugabancin kamfanin Microsoft biyo bayan zarginsa da ake yi da alaka da wata injiniyar kamfanin na Microsoft shekaru da suka gaba
Masu zafi
Samu kari