Latest
Hukumar makarantar fasaha ta jihar Nasarawa watau Naspoly ta fittitiki dalibar 51 kan laifin satar amsa a jarabawar da aka gudanar a kakar karatun 2019/2020.
Hukumar yan sandan jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutum 12 da cikin wadandayan bindiga suka sace a jihar Zamfara, kakakin hukumar Mohammed Shehu ya bayyana.
Mutanen garin Bichi a jihar Kano za su ga manyan bakin da ba su taba gani ba domin ‘Dan shugaban kasar Najeriya zai auri ‘Yar Sarkin Bichi a ranar Juma’ar nan.
Yayin da bai wuce sauran kwanaki biyu a ɗaura auren ɗan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba a Bichi, an tsaurar matakan tsaro da sauran duk abinda ya kamata.
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya bayyana a ranar 17 ga watan Agusta cewa karuwar yawan mutanen Najeriya na ci gaba da tabarbarewa, wanda ke hana shi bacci.
Charles Enya yana neman kotun tarayya a Abakaliki ta ba wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin jihohin kasar nan damar yin wa’adi na uku a kan mulki.
Mayakan ISWAP na Najeriya sun canja tsarin shugabancinsu da kungiyar masu basu shawarwari akan yadda mayakan Boko Haram da dama suka zubar da makamansu ga soji.
Alhaji Abdulaziz Yari ya samu goyon bayan kungiyar wata matasa a takarar APC. Yari ya yi gwamna na tsawon shekaru takwas a jihar Zamfara daga 2011 zuwa 2019.
Wani dan Najeriya mai shekaru 11 kacal da haihuwa, Musa Mustapha, ya zama zakaran dan wasan Tebir na yan kasa da shekara11 a duniya. Dan yaron yace bai jin dadi
Masu zafi
Samu kari