Latest
Kano - Abokan angon 'dan shugaba Muhammadu Buhari, Yusuf, wanda ya angwance da Zahra Ado Bayero ranar Juma'a sun yiwa direban da ya kaisu ihsani mai ban mamaki.
Tsohon Shugaban Soja na Oyo kuma makusancin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Janar Tunji Olurin (mai ritaya) ya rasu bayan yar gajeriyar rashin lafiya.
A yau Asabar za a bai wa Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero sandar girma kwana ɗaya bayan ya ƙulla aure tsakanin 'yarsa da 'dan shugaba Muhammadu Buhari.
Dakarun na rundunar sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun cafke Yusuf Saleh ne ranar Juma'a a ƙauyen Bayamari da ke Ƙaramar Hukumar Geidam ta Jihar Yobe.
Wasu fusatattun matasa a garin Jeddo, karamar hukumar Okpe ta jihar Delta sun Masallacin Musulmai kurmus don zanga-zangan kisan shugaban yan bangan yankin.
An yi awon gaba da dimbin mutane sakamakon mumunan harin da tsagerun yan bindiga suka kai garin Rimi, a karamar hukumar Bakura jihar Zamfara, ranar Juma'a.
Alhaji Nasir Ado Bayero shi ne Sarkin Bichi, daya daga cikin masarautun da aka kiriro a baya-bayan nan a Jihar Kano. Ya kuma kasance da ga marigayi Sarkin Kano.
Fitaccen malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa talakan Najeriya ya shiga uku sai dai ya koma ga Allah komawa na gaskiya don ya samu ceto.
Mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, bai halarci daurin auren diyar kaninsa Sarkin Bichi, Nasiru Bayero, da aka daura ranar Juma'a a garin Bichi ba ranar.
Masu zafi
Samu kari