Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta canza ɗan takarar jam'iyyar APGA, sanan ta ki saka PDP a jerin sunayen waɗanda zasu fafata a zaɓen dake tafe 2021
Wata kotun jihar Legas mai zamanta a Igando ta tsinke igiyar aure tsakanin mata da miji saboda tsabar sata da mijin ya ce matarsa tana addabarsa da shi a gidans
Sarkin Bichi, mai martaba Alhaji Nasir Ado Bayero, sirikin shugaban kasar Muhammadu Buhari, a wani bidiyon tattaunawa da aka yi da sarkin kuma sirikin Buhari.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta yi ram da tsohon gwamnan Abia a filin jirgin Nnamdi Azikwe, ta tsare shi tare da ɗansa a ofishinta.
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta kafa wata sabuwar kwamiti ta cikin gida wacce za ta yi bincike mai zurfi a kan takaddun da FBI ta Amurka ta gabatar musu.
Gidan Ibrahim Badamasi Babangida ya zama cibiyar tattaunawa ta yanar gizo yayin da mutane ke magana game da kyan shi da dalilin da yasa janar baya zama a ciki.
Gwamnan jihar Bayelsa ya bayyana cewa, jam'iyyar PDP ta yafe wa duk wadanda suka sauya sheka suka guji jam'iyyar zuwa wata jam'iyyar a 'yan kwanakin nan a kasar
Za a ji Gwamna Bala Mohammed ya tura sunan Samaila Burga a ba shi Kwamishina. Daga baya an cire sunan shi daga jerin Kwamishinonin da Gwamna ya aikawa Majalisa.
Majalisar wakilai ta nuna alhininta akan yadda wasu bangarorin gwamnati suke adana kudin shigarsu da suke tarawa suna barin gwamnatin tarayya kasa nan da rance.
Masu zafi
Samu kari