Latest
Jam'iyyar APC na kokarin rantar da shugabannin jam'iyyar na jihohi a yanzu haka a babban birnin tarayya Abuja. An ce an dasa jami'an tsaro don tabbatar da aminc
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ce kashi casa'in cikin dari na tubabbun yan Boko Haram da gaske sun ajiye makaman su sun bar ta'addanci gaba daya.
Wani sabon batu ya sake fitowa game da shari'ar da ke tafe tsakanin gwamnati da mutanen da suka kashe wata yarinya mai shekaru biyar a Kano, Hanifa Abubakar.
Jami'an hukumar hana fasa kwauri na ƙasa sun yi ram da manyan motocin dakon kaya 17 makare da shinkafar kasar waje da akai yunkurin shigo da ita ƙasa a Ogun.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai shilla kasar Ghana domin halartar wani taro a yau Alhamis. Sanarwar ta fito ne daga fadar mataimakin shugaban kasa.
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa bisa ayyukan da sukeyi a masana'antar mai da iskar gas, Najeriya zata fito daga.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta tashi a wani kamfanin man fetur da iskar gas. Lamarin ya faru ne a wani yankin Neja Delta a Kudu.
Hon. Aminu Sani Jaji ya ce Alhaji Abdulaziz Yari ya bar APC. ‘Dan siyasar ya ce idan tsohon gwamnan yana neman wani mukami, sai ya sake yin rajista a mazabarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mazauna yankin arewa maso gabas nan babu dadewa za su fuskanci zaman lafiya da daidaito mai daurewa duban irin abubuwan.
Masu zafi
Samu kari