Latest
Sanata Dino Melaye a cikin ranakun karshen makon da ya gabata ya bayyana a jirgin tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata mai ci a yanzu, Sanata Orji Uzor Kalu.
Wani dan fansho ya yanke jiki ya fadi a kan titin Ring road da ke Benin, jihar Edo yayin da mambobin kungiyar samar da walwalar ma’aikatan gwamnatin Najeriya,
Tun a shekarar 2019 gwamna Nasir El-Rufai ya nada Malam Ismail Umaru Dikko a matsayin Darekta Janar na KASUPDA. Kafin nan yana cikin masu ba gwamna shawara.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya fatattaki wasu ministocinsa biyu a baya saboda rashin isar da aiki yadda ya kamata. Ya sake gargadi ga sauran.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta gargadi iyaye kan cewa, su sanya ido kan 'ya'yansu, kuma su kasance masu tsawatarwa da ladabtarwa matukar suna son ganin da kya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bude taron kwanaki biyu na duba kwazo da ayyukan ministocinsa a Abuja yayi da ake ta rade-radin zai kori wasu.
Rahotanni daga jihar Kano, sun tabbatar da cewa majalisar malaman addinin musulunci ta dakatar da shugabanta, Sheikh Khalil, saboda saka al'amurran siyasa.
Fasto Mbaka ya bayyana cewa, Ubangijinsa ya aiko shi wajen Buhari kan cewa, siyo jiragen yaki ya isa haka, ya kamata shugaban ya mai da hankali kan wasu abubuwa
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia, ya ce 'yan awaren Indigenous People of Biafra (IPOB) ba su kai 'yan bindigan arewa maso gabas ko arewa ta yamma gurbata ba.
Masu zafi
Samu kari