Latest
Kwamishina yaɗa labarai na jihar Kano, Muhammad Garba, ya bayyana cewa kowane ɗan takara a zaɓen shugabannin APC dake tafe yaje a masa gwajin shan kwayoyi.
Gwamnatin Kaduna ta amince da nadin Muhammad Inuwa Aminu a matsayin Waziri. Sarkin Zazzau, Ahmad Bamalli zai nada Wazirin Zazzau bayan shekara 1 a gadon sarauta
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sake sauye-sauye a bangarori daban-daban na hukumomi da ma'aikatun jihar ta Kaduna. Ga jerin sauye-sauyen nan.
Ogbonnaya Onu, Ministan Kimiyya da Fasaha, ya ce har yanzu Nigeria bata cimma babban matakin da ake sa ran ta kai ba a lokacin samun 'yanci saboda an yi watsi d
Malam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya nada Khalil Nur Khalil, mai shekaru 28 a matsayin shugaban cibiyar habaka zuba hannu jari ta jihar Kaduna,KADIPA.
Primate Elijah Ayodele ya yi wa David Umahi da Ben Ayade albishiri maras dadi, yace Gwamna Umahi zai gamu da takaici, Ayade zai yi da-na-sanin shiga jirgin APC.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta maida martani kan jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa, gwamnan Akwa Ibom, Udom Emmanuel, zai sauya sheƙa zuwa APC mai mulki.
Sanata Dino Melaye a cikin ranakun karshen makon da ya gabata ya bayyana a jirgin tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata mai ci a yanzu, Sanata Orji Uzor Kalu.
Wani dan fansho ya yanke jiki ya fadi a kan titin Ring road da ke Benin, jihar Edo yayin da mambobin kungiyar samar da walwalar ma’aikatan gwamnatin Najeriya,
Masu zafi
Samu kari