Latest
Wata majiya da ke da alaka da yakin da ake a Gabas ta Tsakiya ta ce Rasha na ba Iran taimako game da bayanan motsin sojojin Amurka domin ragargazarsu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya karbi Lionel Messi da wasu 'yan wasan Inter Miami a White House yayin da ake tsaka da gwabza yaki tsakanin Amurka da Iran.
Fadar White House ta tabbatar da cewa shugaban kasa, Donald Trump ya shirya halartar taron karbar dakarun sojojin Amurka shida da Iran ya yi ajalinsu a Kuwait.
Indiya ta ceto sojojin ruwa na Iran 183. Trump ya buƙaci Iran ta miƙa wuya ba sharaɗi, yayin da Isra'ila ta daki mazaunai 400 a Tehran da Kermanshah yau.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an tattauna ta waya tsakanin Shugaba Vladimir Putin da takwaransa na Iran kan yakin da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya.
'Yan daba sun kai wa Amaechi hari a Ubima tare da ƙona ofishin ADC. Tsohon ministan ya buƙaci jami'an tsaro su kamo maharan su hukunta su cikin gaggawa.
Firaminiatan Qatar, Mohammed bin Abdulrahman bin Jassim Al Thani, da Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi sun yi magana ta waya jan hare-haren kasar.
Dan Majalisar dokokin Amurka, Riley Moore ya bayyana cewa har yanzu ana muzgunawa kiristoci a Najeriya, ya koka kan kona wata coci a Wukari kwanan nan.
Mayakan kungiyar Hezbollah sun yi arangama da dakarun sojojin kasar Isra'ila. Fadan da aka gwabza ya jawo an raunata wasu sojojin Isra'ila ciki har da dan Minista.
Masu zafi
Samu kari