Latest
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mahaifin tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Kelechi Igwe, bayan sum yi garkuwa da shi. 'Yan sanda sun cafke wadanda ake zargi.
Takardun binciken FBI sun bayyana zarginsa da Donald Trump da cin zarafin mace yayin yarinta, jam'iyyar Democrat tana zargin gwamnatin sa da boye bayanai.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da jerin jam'iyyun da za a fafata da su a zaben gwamnan Osun dake tafe.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. Tsagerun 'yan ta'addan sun yi awon gaba da daruruwan mutane da suka hada da mata da yara.
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bukaci mata su dauki nauyin ƙananan ’yan mata don koya musu tarbiyya da darajar rayuwa a Abuja.
Gwamnatin Iran ta yi watsi da maganar Trump ta cewa zai shiga cikin wadanda za su maye gurbin marigayi Ayatollah Ali Khamenei da ya rasu a ranar Asabar.
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) ta amince da sabon tsarin giratuti ga ma'aikatan gwamnatin tarayya da suka yi ritaya. Sabon tsarin zai fara aiki a Janairun 2026
A labarin nan, za a ji cewa yan ta'adda sun kai munanan hare-hare karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina acikin azumin nan duk da an yi yarjejeniya.
Kungiyoyin Musulmi a Osun sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar APC, Asiwaju Bola Oyebamiji da mataimakinsa Benjamin Adereti gabanin zaben gwamna na 2026.
Masu zafi
Samu kari