Latest
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan APC reshen jihar Legas sun zargi jam'iyyar da rashin gaskiya game da zaben fitar da gwani da aka yi.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa ko da za a sace kowa da kowa a kasar nan ba zai hana shugaba Bola Tinubu samun nasara a zaben 2027 ba.
Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma sun fara aiwatar da tsare-tsaren hadin gwiwa domin rage talauci ta hanyar fadada shirye-shiryen kariyar zamantakewa.
Tawagar kungiyar tarayyar Turai da wasu kasashen Turai ta ziyarci Sanusi II a Kano. Ya masu hawan daba a fadarsa. Sun hada da 'yan Spain, Italy, Faransa da sauransu.
Gwamnatin Kano ta bukaci karin hadin gwiwa da Tarayyar Turai domin bunkasa ci gaban birane, tattalin arziki da samar da ingantacciyar rayuwa ga al’umma.
A labarin nan, za a ji NNPP ta yi zargin har yanzu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yana ci gaba da juya wani sashe na cikinta bayan ya bar ƴan Kwankwasiyya a cikinta.
Kungiyar Izala ta sanar da cewa za a yi jana'izar Sheikh Dawud Muhammad da ya rasu a yau a jihar Bauchi a masallacin Juma'a na Gwallaga da karfe 10:00 na safe.
Sojojin Najeriya da na Amurka sun sake jaddada aniyarsu ta karfafa hadin gwiwa wajen yaki da ta'addanci ta hanyar musayar bayanan sirri da horaswa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta sanar da cewa jami'anta sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi suna aikata fashi da makami a karamar hukumar Yola ta Arewa.
Masu zafi
Samu kari