Latest
An fitar da wani bidiyon yadda makaman Iran suka ruguza wani sashe na birnin Tel Aviv. Gidaje da dama sun rushe wasu mutane sun jikkata a Isra'ila.
Ministoci shida a gwamnatin Tinubu na shirin murabus kafin 31 ga Maris domin zaben 2027, duba canje-canje a siyasar Najeriya da wannan mataki ya janyo.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta gurfanar da Malam Nasir Ahmad El-Rufai a gaban kotu. ICPC ta gurfanar da shi ne kan wasu tuhume-tuhume.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ta yi rashin hadimin Gwamna Uba Sani bayan ya sauya sheka tare da barin jam'iyya mai mulki ta APC.
Jagoran jam'iyyar ADC a Najeriya, Peter Obi ya ce hukumomi sun kama wani mutum da ya ce malamin addini ne a jihar Kaduna bayan ya karbe shi raar Lahadi.
Dakarun rundunar sojin ruwan China suna wani aiki a cikin manyan ruwan duniya da masana suka ce zai iya zama barazana ga kasar Amurka da kawayenta.
Farashin man fetur ya yi tashin gwauron zabi a babban birnin tarayya Abuja. Litar man fetur ta karu kan yadda ake sayar da ita a gidajen mai da dama na Abuja.
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta fara lalumen wanda zai jagoranci Iran a tattaunawar da za ta yi da kuma batun jagorancin kasar bayan nada Mojtaba Khamenei.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar Hisbah da aka baza domin kula da tarbiyya a fadin Kano sun yi nasarar cafke asu shigar badala da sauran mugayen ayyuka.
Masu zafi
Samu kari