Latest
Wata budurwa ta shiga aikin soja, lamarin da yasa ta sauya matukar da gaske. Wannan yasa mutane suka fara martani kan hotunanta masu ban mamaki na sauyarwarta.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kori shugaban jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, na kasa, Ralph Nwosu, ta kuma rushe kwamitin ayyuka, NWC
Wata budurwa ta bayyana yadda ta saka rayuwar tsohon saurayinta cikin mawuyacin hali sakamakon dirka mata ciki da yayi amma ya musanta hakan hankali kwance.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ganin ta kawar da baki ɗaya 'yan ta'adda don samar da zaman lafiya mai ɗorewa a jihar.
An nemi wata amarya an rasa, ana ta jiran isowarta. Jama'a da dama a kafar sada zumunta sun yi martani mai daukar hankali kan wannan lamari mai ban mamaki.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya kawo wani batu mai daukar hankali, ya ce PDP ne gatan jihar Katsina na wai APC ko su Buhari ba a jiya dai Talata.
Da safiyar Laraban nan muke samu ya nuka cewa shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, Farfesa Joseph Kunini, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan dalilai.
Gwamnatin Taliban na kasar Afghanistan ta sanar da sabuwar doka na dakatar da mata daga zuwa jami'o'in gwamnati da masu zaman kansu. Dokar ta fara aiki nan take
jerin wasu yara ne da Legit.ng ta rawaito wanda suka fi kowanne yara kudi a duniya, dukiyarsu, abinda suka mallaka da kuma daga inda suka sami kudin nasu..
Masu zafi
Samu kari