Latest
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna goyon bayansa game da matakin zanga-zangar da 'ya'yan jam'iyyar PDP ke ci gaba da gudanarwa a Ofishin INEC na jiha.
Gwamnatin tarayya ta bukaci Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na Labour Party, da ya yi karin haske kan matsayarsa game da sautin muryarsa da aka bankado.
Rahotanni sun bayyana cewa an dakatar da shugaban kamfanin jirgin sama na Arik Air, daga shiga cikin harabar kamfanin. Jami'an tsaro sun bayar da dalilai..
Ƴan kwamitin zartwarwa na jam'iyyar APC mazaɓar Isaipen 8 a jihar Ondo, sun dakatar da shugaban jam'iyyar na mazaɓar. Sun bayyana dalilan su na dakatar da shi.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Forest Sanity (OPFS) sun yi nasarar kashe kasurgumin shugaban yan bindiga, Isiya Danwasa wanda ya fitini Kaduna.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya hana tsohon shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya sakata ya wala duk da ya saiƙa daga kujerar shugaban jam'iyyar PDP.
Rahotanni sun nuna cewa zaɓaɓben gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, yayi watsi da shirin gwamnan jihar, Samuel Ortom, na kafa wata sabuwar doka kan fanshon sa.
Gidauniyar Abdul Samad Rabiu Africa initiative ta tallafawa wasu makarantu da Naira biliyan 22. Jami’o’in da za su amfana sun hada da Uni Uyo, Uni Jos, UniLagos
Wata babban mota dauke da madara na gari ta kwacewa direba ta afka wani masallaci da ke unguwar Suleja a jihar Neja inda ta yi sanadin makalewar masallatan ciki
Masu zafi
Samu kari