Latest
Wata kungiya ta yi bayani filla-filla kan dalilin da ya sanya jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta faɗi zaɓen gwamnan jihar Oyo a hannun jam'iyyar PDP.
Tun da an zabi Bola Tinubu da Kashim Shettima, Osita Izunaso yana ganin idan za ayi adalci, Kudu maso gabas ya kamata a kai kujerar shugaban majalisar dattawa.
A wani kauye da yake cikin karamar hukumar Kabba Bunu ta jihar Kogi, ‘Yan bindiga sun kai harin tsakiyar dare, sun yi awon gaba Mai Martaba da wasu mutum biyu.
Hon. Mark Tersee Gbillah ya ce akwai wasu kudi da ake zargin sun yi kafa a Najeriya, wasu jami’an gwamnati sun karbi kudin da ba su shiga asusun gwamnati ba.
Dattawan Arewa sun yi martani, sunce ya kamata Peter Obi ya kama kansa ko kuma ya fuskanci kamu tunda sun gano yana son kawo cece-kuce da tsaiko ga kasar nan.
Gwamnan jihar Ebonyi ya bayyana cewa, babu wanda ya isa ya dakatar da rantsar da Bola Ahmad Tinubu duk duniya. Ya bayyana hakan ne bisa wasu dalilai masu yawa.
Mai bai wa shugaba Buhari shawara kan kafafen yada labarai, Mallam Garba Shehu, ya ce shugaban ya samu tarba daga mataimakin gwamna Sa'ud Khalid Al-Faisal.
Kamfanin Atiku Abubakar ya yi sanadiyyar rasa aikin Hadiza Bala Usman, an fahimci haka a littafin “Stepping on Toes: My Odyssey at the Nigerian Ports Authority”
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya dauke daya daga cikin tsoffin gwamnonin jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya. A yau Talata ne aka ce ya rasu.
Masu zafi
Samu kari