Latest
Naira ta yi mummunan faduwar da kusan ba a taba gani ba, daga baya labari ya canza. Hakan bai rasa alaka da matakin da aka dauka na dakatar da Gwamnan CBN.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakibu, zai bayyana a gaban kotu domin bayar da shaida a ƙarar Atiku kan nasaear Tinubu.
Rahoto ya zo cewa Ali Ndume ya ce ba a banza Godswill Akpabio ya doke Abdulaziz Yari, ya zama shugaban majalisa ba. Sanatan ya bayyana komai ne a wata hira.
An ji dalilin da tsohon gwamnan kaduna Nasiru El-Rufai yake fada da tsohon kakakin majalisa ta jihar kaduna Hon. Yusuf Ibrahim Zailani, maganar wata doka ce.
Wani mai garkuwa da mutane ya sheƙa barzahu bayan ya yi ƙoƙatin tserewa dakarun sojoji da ke a shingen bincike a jihar Bauchi, bayan ya yanke jiki ya faɗi.
Godswill Akpabio, sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, ya nemi samun haɗin kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, wajen tafiyar da ayyukansu cikin lumana.
Fitacciyar jaruma ƴar TikTok, Saudat Shehu, ta bayyana cewa a shirye ta ke ta daina rawa a TikTok ta samu mijin aure don ta gaji da zama hakanan babi aure.
Masana harkokin siyasa sun bada shawarar a bada shugabancin majalisa ta 10 a bangaren kudu maso gabashin Najeriya domin samun hadin kai a kasa baki daya, sai
Dan majalisa mai bukata ta musamman Bathiya Wesley ya yi nasarar zama kakakin majalisar jihar Adamawa, a karshe ya godewa gwamnan jihar Honarabul Ahmadu Fintiri
Masu zafi
Samu kari