Latest
Sabon ɗan majalisa kuma matashin ɗan shekara 40 a duniya, Chike Olemgbe, ya smau nasarar zama zabon kakakin majalisar dokokin jihar Imo ta 10 da aka rantsar.
Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin a fara shirin tura yaran Kano zuwa jami’o’in kasashen Duniya. Gwamnatin Kano ta dawo da tsarin Kwankwasiyya da aka saba da shi
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana muhimman abubuwan guda 8 da gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali a kai. Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja.
Tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace Malamin Coci a yankin karamar hukumar Ohimini ta jihar Benuwai ranar Alhamis da daddare.
Akalla mutane goma sha biyar ne rahotanni suka kawo cewa an yi wa yankan rago a wani hari da wasu da ake kyautata zaton yan Boko Haram ne suka kai jihar Borno.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano sun samu nasarar cafke wani matashi mai suna Nafi'u Suleiman da ya yi garkuwa da kansa da karban kudin fansa a wurin kawunsa.
Labari ya zagaye gari cewa tsohon AGF ya na wasan buya da EFCC. Tsohon Ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami SAN ya karyata rade-radin cewa ya bar Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi bakuncin tsohon ɗan fafutukar neman sauyi a yankin Neja Delta, Asari Dakubo, kuma sun shiga ganwar sirri a Villa.
Muhammadu Sanusi ya sa labule da Shugaban kasa, kuma ya fadi abin da su ka tattauna a kai. Sanusi II ya ce ya na so gwamnati ta magance matsalar tattalin arziki
Masu zafi
Samu kari