Latest
Wata mata da aka bayyana a matsayin Lubanga Nachi ta yadu a dandalin soshiyal midiya saboda saurayinta mai suna Izoh ya rabu da ita bayan ya yi sabuwar budurwa.
Za a rugurguza gine-ginen da aka yi a lokacin Abdullahi Ganduje, amma sauran ginin da aka yi a filayen da aka saida a lokacin da Rabiu Musa Kwankwaso yake mulki
Shugaban sojojin kasa ya canzawa manyan sojojin Najeriya wuraren aiki. Janar Taoreed Lagbaja ya fitar da wasu nade-naden mukaman farko da ya yi a ofishin COAS
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya jinjinawa shugaba Bola Tinubu kan nadin sabbin shugabannnin tsaro da Nuhu Ribasu a matsayin mai ba kasa shawara kan tsaro.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe na jihar Kano, ya yarda cewa ya siyar da wani fili cikin gine-ginen da aka yi wa alama za a rushe.
Shugabannin kananan hukumomi 23 da gwamnatin jihar Benue ta dakatar sun nunawa Gwamna Hyacinth Alia yatsa. Sun sha alwashi cewa ba zasu sauka daga kujerunsu ba.
Labarin da muke samu ya bayyana yadda 'yan ta'adda suka sace wasu mutum uku tare da kashe wani basarake a jihar Kwara. An dai bayyana yadda lamarin ya faru.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana irin matsalar da ya samu daga yadda aka ce za a sama masa aiki daga kamfani idan ya kammala karatu, amma abu ya gagara.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayyana cewa, za ta amince dalibai su ke rubuta jarrabawa ta hanyar amfani da wayoyin hannu a lokacin UTME da DE a koyaushe.
Masu zafi
Samu kari