Latest
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar NBS ta ba da rahoton raguwar farashin gas a kasar nan idan aka kwatanta da yadda yake a watan Afrilun bana da ya gabata.
Wasu ɓata-gari da ake zaton ɗaukar nauyinsu aka yi sun kai farmaki kan sakatariyar jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi, sun yi barna mai yawa.
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar DSS ta sako Abdulaziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ba a fadi dalilin kama shi ba.
Wani mutum da ya kai makura ya maka matarsa a gaban alkali a kotu saboda irin azabar da take gana masa yake shanyewa a gidan aurensu.Ya ce dukan tsiya take mai.
Hukumar ICPC ta musanta rahoton cewa hukumar DSS ta dira ofishiɓtaɓinda tanƙwace wasu takardun laifukan Shugaban Tinubu da wasu haɗinamansa na kusa da shi.
Wata budurwa da ta yi wa maza biyu alkawarin aure ta cika da mamaki bayan daya daga cikin masoyan nata ya bayyana a ranar aurenta, ya hana ta zuwa wajen biki.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da umarnin rushe dukkanin gidaje da gine-ginen da aka yi akan magudanun ruwa a jihar domin kaucewa sake aukuwar ambaliyar ruwa.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan sanda suka kama wata saniya da ake zaton wasu 'yan kungiyar asiri ne suka siya domin aikata barnarsu na shekarar nan.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya ce Shugaba Tinubu ya fara rabon mukamai ga masu sukarsa saboda wata maƙarƙashiya da ya ke ƙullawa.
Masu zafi
Samu kari