Latest
A Kano, a auren zaurawan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf za tayi, mata su na harin auren Sanata Kawu Sumaila, Yusuf Ogan Boye, da wani ‘Dan Majalisar tarayya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da mataimakinsa, Kashim Shettima, shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da wasu gwamnonin APC a Villa.
Lanre Isa-Onilu ya fadi dalilin da ya jawo Abdullahi Adamu ya rasa kujerarsa a APC tun daga gaza cigaba da sasanta ‘yan jam’iyya zuwa rikici da shugaban kasa
Tun tuni an yi ta samun sabani a kan wadanda za su shugabanci NEDC da aka kafa a 2017. Jiya Bola Tinubu ya rubuta takarda game da nadin shugabannin hukumar.
Jam’iyyar APC ta gamsu Abdullahi Ganduje ya gaji Abdullahi Adamu a NWC. Ganduje ya kama hanyar zama sabon shugaban jam’iyyar bayan canza lissafi da aka yi.
Ana hasashen Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar nada tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam'iyyar APC na kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nada shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hukumar NEDC.
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya taya mabiya addinin Islama a Najeriya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445 bayan Hijrah.
Wasu alamu masu karfi da suka bayyana da yammacin ranar Laraba da muke ciki sun nuna Ganduje ne shugaba Bola Tinubu ya fi aminta ya karɓi ragamar APC ta ƙasa.
Masu zafi
Samu kari