Latest
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya makance na wucin gadi yayin da yake kokarin shiga kundin bajinta na Guinness a matsayin mutum da ya fi dadewa yana kuka.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta dauki mataki mai tsauri kan masu sana'ar POS. Hukumar Gasa da Kare Hakkin Kwastomomi ta Tarayya (FCCPC) ce ta bayyana.
Majalisar Wakilan Najeriya ta tabbatar da nadin hafsoshin tsaro bayan Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika su ga majalisar don tantancewa a makon da ya gabata.
Awanni 48 bayan samun sauyin shugabanci a APC, Kwamitin NWC ya shirya zama da gwamnonin jam'iyya mai mulki kan muhimman abubuwan da suka faru a cikin gida.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi namijin ƙoƙari a jihar Zamfara, inda suka ceto mutane masu yawa da miyagun ƴan bindiga suka yi garƙuwa da su a wani artabu.
Mmesoma Ejike, dalibar nan da hukumar JAMB ta zarga da kirkirar sakamakon jarrabawarta na UTME, ta ba hukumar shirya jarrabawar hakuri a kan abun da ta aikata.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta soki salon mulkin APC musamman ganin yadda farashin mai ta tashi, ta ce bai kamata 'yan kasar su sayi mai fiye da N150 na.
Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Ayo Ibrahim Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid, ya bayyana dalilin da ya sa ba ya tsoma baki a harkokin siyasar Najeriya.
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaye takunkumin ɗaukar ma'aikata a hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayya.
Masu zafi
Samu kari