Latest
Majalisar Dattawa karkashin shugabancin Sanata Godswill Akpabio sun shiga ganawar sirri kuma ta gaggawa da ake zargin bai rasa nasa nasaba da ministocin Tinubu.
Dakarun rundunar sojin sama sun yi nasarar murkushe mayakan ta'addanci 22 a yayin farmakin da suka kai a Batsari da Sola Poi II da ke yankunan Batsari da Jibia.
Kakakin yaƙin neman zaɓen Shugaba Tinubu, Bayo Ananuga ya buƙaci ƴan Najeriya da su ƙara haƙuri tallafin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur yana nan tafe.
Kungiyar C3GR ta bukaci Shugaba Tinubu da kakakin majalisa, Abbas Tajudden da kada su ba wa Abdullahi Ganduje da Ado Doguwa mukamai saboda zargin da ke kansu.
Sanata Shehu Sani ya yi kira ga kungiyar shirya gasar shiga kundin bajinta na Guinness da ta bayar da fifiko wajen samun bayanan lafiyar masu shiga gasarta.
Wani bidiyo da ke nuna wata mata tana tuka Amala a katon tukunya ya sa mutane jinjina wa hikimar da take da shi. Sun yi mamakin yadda ta yi amfani da na'ura.
An kawo shawarar daina tambayar shekarun mai neman aiki, a ba kowa dama. Jiya aka gabatar da kudiri a Majalisar wakilan tarayya domin a dawo da daukar ayyuka.
Kamfanin simintin Aliko Dangote ya gudanar da shirin sake siyan hannun jari daga masu zuba hannun jari a kamfanin. Kamfanin ya siya hannun jari 168m a shirin.
Wani kamfanin jigilar man fetur zai yi gogayya da kamfanin NNPC wajen shigo da man fetur Najeriya. Kamfanin mai suna 'Emadeb Energy Services Limited', ya zamto.
Masu zafi
Samu kari