Latest
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya taya magabacinsa Nyesom Wiƙe murnar shiga cikin mutum 28 da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya naɗa a matsayin Ministoci.
Bincike ya musanta rade-radin da ake cewa kotun daukaka kara ta sanar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi wanda ya lashe zaben 2023.
Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya miƙa sunayen mutane 16 da zai naɗa a matsayin kwamishinoni ga majalisar dokokin jihar Sokoto ranar Alhamis domin tantancewa.
Akwai inda shugaban kasa ya zabi Minista, amma manyan jihar su ka nuna ba su yarda ba. Sabanin siyasa da shari’ar da ba a kammala a kotun zabe ba sun jawo haka.
Kamfanin Dangoteya musanta rade-radin da ke na cewa matatar mansa ta dauki 'yan Indiya da 'yan China fiye da 'yan Najeriya. Mai magana da yawun kamfanin ne.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan makudan kudade na alawus N25,000 ga likitoci da sauran ma'aikantan lafiya na Tarayya bayan fara yajin aiki.
Am naɗa Barista Idris Shu'aibu a matsayin sabon shugaban APC reshen jihar Adamawa kuma ya lashi takobin kawo karshen rigimar tsarin Sanata Binani da Ribadu.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin mataimakan kwanturola janar na hukumar kwastam DCG guda 3 da kananan mataimaka ACG guda uku.
Mau garkuwa da mutane sun sace wasu 'yan mata 23 da wasu ma'aikatan kamfanin yin hanya 10 a harin da suka kai a jihar Zamfara a ranar Laraba 26 ga watan Yuli.
Masu zafi
Samu kari