Latest
Wani bidiyo da ya yadu sosai a soshiyal midiya ya nuna wani ƙaramin yaro yana ta gardama a wajen binne gawar mahaifinsa cewa lallai yana da ransa bai mutu ba.
A hasashenmu, Rabiu Kwankwaso, James Faleke da Aishatu Dahiru Ahmed za su zama Ministoci. Ana sa ran nan gaba sabon Shugaban kasar ya kara yin nadin mukamai.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya bayyana abun da Allah ya fada masa game da sabbin ministocin da shugaban kasa Bola Tinubu ya zaba.
Dattawan APC na shiyyar Arewa ta tsakiya a Najeriya sun ayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan Kano, Ganduje ya maye gurbin Sanata Adamu amma a matsayin riƙo.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya tura sunayen kwamishinoni 17 ga majalisar dokokin jihar Gombe a ranar da ya cika kwanaki 60 cif a hawa kan mulki zango na 2.
Dakarun sojoji sun samu nasarar cafke wani baragurbin tsohon soja mai safarar makamai ga ƴan ta'addan Boko Haram. An yi caraf da tsohon sojan ne a jihar Bauchi.
Jam'iyyar APC ta cimma matsayar cewa zata gudanar da taron shugabanni ranar 2 ga watan Agusta, 2023 yayin da taron NEC zai biyo baya ranar 3 ga watan Agusta.
Zaman ci gaba da tattauna batun rage wa ma'aikata radadin cire tallafin man fetur ya gamu da cikas yayinda aka ga wakilan ƙungiyar NlC sun fice daga ɗakin taro.
Awanni bayan karanta sunayensu a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abdullahi Gumel, ya ce an fara tantance wa da karɓan takardun ministocin Bola Tinubu 28.
Masu zafi
Samu kari