Latest
Dukiyar attajiran da ya fi kowa kuɗi a Afirika ta yi ƙasa. Dangote ya yi asarar N36bn a dukiyarsa wanda hakan ya sanya ya fice daga jerin attajiran duniya 100.
Babban malamin addini ya gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu dangane da halin ƙuncin da ake ciki a Najeriya. Ya ce idan Tinubu ya gaza magance halin matsin da.
Wata uwa yar Najeriya ta saki wani hoto da ke nuna zanen da malamar makaranta ta yi wa diyarta. Malamar ta yi wa yarinyar bille har guda hudu a kan fuskarta.
Wani matashi da ke zaune a kasar Burtaniya yana ci gaba da neman mahaifinsa dan Najeriya shekaru 27 bayan haihuwarsa. Ya saki tsohon hoton auren mahaifansa.
An yi magana kan ziyarar da Atiku ya kai wa Rabiu Kwankwaso. Fitaccen mai sharhi kan al'amuran siyasa kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Adeyanju Deji ne.
Dalar Amurka ta soma karyewa a kasuwar canji yadda Gwamnan CBN ya yi alkawari. Tun da aka daidaita kudin waje, aka rasa yadda za a hana Naira karyewa a kan Dala
Tsohon sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi ya ce rashin shiga siyasa ba shi ya ke nuna mutane ba su san me su ke ba, ya ce dole a rinka magana a kan 'yan siyasa.
An bayyana ainihin takamaiman lokacin da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu xai rantsar da ministocinsa domin fara aiki a ma'aikatun da za su jagoranci gudanarwa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, kuma babban jigo a babbar jam'iyyar adawa ta PDP Osita Chidoka, ya bayyana cewa jam'iyyar na buƙatar ta yi sauye-sauye.
Masu zafi
Samu kari