Latest
Babban faston cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ga bayyana cewa akwai ƴan hana ruwa gudu a Villa masu zama barazana ga Tinubu.
Wani dattijo mai kimanin shekaru 84, ya halaka matarsa yar shekara 75 a jihar Edo. Dattijon ya bayyana cewa ya dauki matakin ne saboda rashin ba shi hakkin.
Wata matar aure a Abuja ta fashe da kuka bayan mai tura baro ya tsere mata da kayan abinci har na fiye da Naira dubu 20 a Abuja, an ba ta taimako a kasuwar.
Babban kwamanda mai faɗa a ji a kungiyar Boko Haram, Amir Bukkwaram, wanda shi ne ya jagoranci rikicin ƙabilancin da ya yi sanadin mutuwar 'yan ta'adda 82.
Hukumar Kwastam a jihar Legas ta kama wasu mutane dauke da busassun mazakutan jakuna da kuma kayoyin kifi na fiye da Naira biliyan daya, ta gargadi jama'a.
Abdullahi Ganduje, shugaban jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Kano, ya bayyana irin shirin da yake yi wajen ganin ya janyo 'yan jam'iyyun adawa zuwa APC.
Ibrahim Badamasi Babangida ne ya yi wa Muhammadu Buhari juyin mulki ya na shugaban kasa, Buhari ya fitar da jawabi na musamman a game da IBB da ya cika 82.
Kungiyar Kwadago ta NLC ta gargadi Shugaba Bola Tinubu kan shirin sa na damkawa gwamnoni Naira biliyan biyar ga ko wace jiha, sun ce mutanen ba abin yarda ba ne
An gano ashe Naira biliyan 5 na rage radadin cire tallafin mai da fg za ta raba wa jihohi bashi ne. Kudin Tallafin da Za a ba Jihohin bashi ne Ba Kyautar ba.
Masu zafi
Samu kari