Latest
Shehu Sani tsohon sanatan Ƙaduna ya yi magana kan rikicin siyasar da ke tsakanin gwamna Godwin Obaseki da mataimakinsa. Ya bayyana jam'iyyar da za ta ci riba.
An bayyana bude iyakokin kasar Gabon bayan shafe kwanaki da rufe ta bayan yin juyin mulkin soja a makon da ya gabata. An abyyana dalilin yin juyin mulkin kasar.
Wani matashi ya nuna hirar da suka yi da tsohuwar budurwarsa wacce suka rabu. Budurwar ta yi magana bayan ta ga ya siyo sabuwar mota inda ta nemi su sasanta.
Gwamnatin Edo na kokarin sauya wa mataimakin gwamna Philip Shaibu ofis daga gidan gwamnati zuwa wani gini a waje bayan rikicin da ya faru tsakaninsa da Obaseki.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Ondo, ya salwantar da rayukan mutum. Wasu mutum biyar kuma sum samu munanan raunika a dalilin hatsarin motar.
Shugaban Bola Ahmed Tinubu ya amince da shirin rabon gilashin ido fiye da miliyan 5 ga yan Najeriya masu fama da lalurar gani a sassan kasar don tallafa musu.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki wasu masallata a wani masallaci a kauyen Saya-Saya da ke karamar hukumar Ikara ta jihar Kaduna, inda suka kashe mutum bakwai.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmakin rukunin gidaje a yankin Kuchiko da ke Abuja inda suka awon gaba da wani a yankin.
Gwamnatin Dauda Lawal na jihar Zamfara ta yi watsi da ikirarin ta bayar da umurnin sakin matan wasu yan bindiga biyu. Ta ce babu yadda za a yi ta yarda da haka.
Masu zafi
Samu kari