Latest
Rahoton da muke samu daga gidan gwamnati ya bayyana yadda aka sanar da yiwuwar tafiyar Bola Ahmad Tinubu zuwa kasar waje a ranar Litinin mai zuwan nan; gobe.
Rahoton da muke ya bayyana yadda aka mayar da mata da kananan yara marayun dole bayan harin da aka kai masallacin Kaduna a kwanan nan a cikin jihar ta Arewa.
Kwanan nan ta sauka daga kujerar ta a hukumar NDDC, sai ga shi an zargi Lauretta Onochie da kutsawa gidan wasu Bayin Allah a Ingila, ta na kokarin cin zarafinsu
Batun cewa shugaban mulkin sojin Mali ya yi barazanar farmakar birnin Abuja tare da ɗora ainihin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa kan mulki ba gaskiya ba ne.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da fara gudanar da bincike a kan rade-radi da ke yawo na zargin bullar wasu mata masu shiga gidan mutane suna shan jini.
Maawaki Davido ya bayyana cewa, matsalar 'yan Najeriya ba komai bane face yadda kudi ke ba da wahalar samu da kuma yadda kowa ke bukatar mafita ga rayuwar.
Ministar harakokin jin kai da rage raɗaɗin talauci ta ƙasa Dakta Betta Edu, ta bayyana sabbin tsare-tsaren da Shugaba Bola Tinubu ya zo da su a kan N-Power.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu bayin Allah a jihar Osun. An salwantar da rayukan mutane masu yawa a dalilin hatsarin motar da ya auku cikin dare.
'Yan Nijar sun yi zanga-zangar nuna adawa da ci gaba da zaman sojojin Faransa a cikin kasarsu, inda suka nemi a fice musu daga kasa cikin kankanin lokacin.
Masu zafi
Samu kari