Latest
Shugaba a majalisar dattawa ya bayyana bukatar masu shirin yajin aiki su janye yayin da ake ci gaba da shirin ruyfe Najeriya a makon da za a shiga.
A wata tattaunawa da aka yi da jiga-jigan APC, sun ba da shawari ga Bola Ahmad Tinubu inda suka ce ya kamata ya yi wani abu, hakazalikas na ba NLC ma.
Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan jihar Kaduna ya raba gari da jam'iyyar PDP da ya yi gwamna a cikinta. Wannan na zuwa ne a ranar 30 ga wata.
An shawarci jam’iyyar NNPP da gwamnatin jihar Kano da aka tsige da su shirya ma wani zaben a nan da shekaru hudu masu zuwa maimakon barazana ga bangaren shari’a.
Babban malamin addini kuma mai fada a ji a harkar jami'o'i a Najeriya ya bayyana yanayin da ake ciki na gaza samo mafita ga matsalolin kasar nan a yanzu haka.
An samu asarar ran mutum ɗaya bayan rufin wani gini ya rufto kan wani gini da ba a kammala aikinsa ba a jami'ar jihar Taraba da ke birnin Jalingo.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto ta tabbatar da nasarar da gwamna Ahmed Aliyu na jam'iyyar APC ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
An hana wasu kafafen yada labarai masu zaman kansu shiga harabar kotu domin yanke hukuncin karshe na kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Sokoto.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Taraba ta tabbatar da nasarar gwamna Agbu Kefas na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar.
Masu zafi
Samu kari