Latest
Sarkin Masarauta Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya amince da naɗin kaninsa, Mu'azu Nuhu Bamalli a matsayin sabon magajin garin Zazzau a jihar Kaduna.
Gwamnan Katsina, Dikko Umar Radda ya sake jadadda kudurinsa na kin yin sulhu ko kuma kulla wata yarjejeniya da ‘yan ta’adda. Ya ce ko matarsa ce zai hukunta ta.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya yi shiru kan hukuncin da kotun ƙoli ta yanke, yayin da halarci ɗaurin auren ɗiyar shugaban PDP na ƙasa.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana shirya biyan basukan 'yan fansho da wadanda su ka mutu yayin aikin gwamnati naira biliyan shida a jihar.
Wata akuya ta tura kanta a cikin butan karfe sannan ta kasa fitowa daga ciki. Sai da makwabta suka taru a kanta kafin aka iya ceto ta daga cikin butan karfen.
Wasu iyali sun cika da mamaki bayan sun kama mai aikinsu da aka dauka don share harabar gida tana aika-aika. An kama ta tana haura taga don shiga ainahin gidan.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamawa ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan karar da aka shigar game da makomai Adamawa.
Kasashe kusan 200 ne suka kada kuri'u a zaben da aka gudanar a majalisar dinkin duniya don kawo karshen rikicin Gaza da Isra'ila da ke ci gaba da ta'azzara.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar tsadar kayayyaki da kuma tashin farashin kudade, farashin Bitcoin ya sake tashi a kasuwar hada-hadar kudin yanar gizo.
Masu zafi
Samu kari