Latest
Hukumar EFCC reshen jihar Gombe ta kama wani matashi da ya yi bidiyo yana manna kudi a gidan rawa. Matashin mai suna Zachariyya Muhammad ya amsa laifinsa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an kara yawan jami’an tsaro a wurare masu muhimmanci domin dakile duk wani yunkurin tayar da hankali.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da ‘Nigeria, mun jinjina miki’ a matsayin sabuwar wakar taken kasa a lokacin da ya shiga taron majalisar dokoki ta kasa a Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki manufofin tattalin arzikin shugaban kasa Bola Tinubu. Ya ba da shawarar yadda za a dawo da darajar Najeriya.
Alkalin alkalan Najeriya, mai sharia Olukayode Ariwoola, ya gayyaci alkalan manyan kotunan Kano kan hukunce-hukuncen da suka yi kan rikicin masarautar Kano.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekara guda da fara mulki, inda ya yi kira ga ƴan ƙasa su mara masa baya.
Hatsarin jirgin kasa ya yi sanadiyyar wasu yara mata su biyu a birnin tarayya Abuja. Yaran Hassana da Hussaina sun mutu har lahira bayan jirgin ya murkushe su.
Bayan cika shekara da hawa mulki, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gaza cika alkawuran samar da tsaro, karin albashi, inganta harkar noma da sauransu.
Kungiyar sarakunan Najeriya ta bukaci Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II da ya mutunta umarnin kotun tarayya ta hanyar ficewa daga fadar Sarkin Kano.
Masu zafi
Samu kari