Latest
Wani kamfani a jihar Oyo ya gurfanar da ma'aikatansa guda biyu, Ebenezer Olusesi da Ibrahim Adeniyi kan zargin satar biredi guda biyu da kudinsu ya kai N2,600.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya bayyana cewa wasu aminan da Buhari ya amimce da su sun yi amfani da haka sun ci amanarsa a tsohuwar gwamnati.
Hukumar kula da kamfanoni (CAC) ta ba kamfanonin hada-hadar kudi ta intanet da ke sarrafa na'urorin PoS wa'adin wata 2 su yi wa abokan huldarsu miliyan 1.9 rijista.
Yayin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kawo sabuwar dokar cire harajin 0.5% domin tsaron yanar gizo, bankin ya yi karin haske kan wadanda tsarin zai shafa.
Jam'iyyar APC ta zargi tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da kawo tangarda a tafiyar Shugabansu Abdullahi Umar Ganduje domin dakile muhimmancinsa a zaben 2027.
Manyan jaridun Najeriya sun fitar da jaridun da suka buga na yau Talata, 7 ga watan Mayu, kuma kanun labaran sun ta'allaka kan tattalin arziki, siyasa da rayuwa.
Hukumar tsaro ta farin kaya ta gurfanar da mutumin da ake zargi da safarar makamai ga 'yan bindiga a jihar Kano. Mutum bai amince da laifinsa ba yayin zaman kotun.
Gwamnatin Tarayya ta shirya dira kan 'yan Kirifto da ke harkokin kasuwanci ba bisa ka'ida ba a kokarin inganta darajar Naira saboda farfaɗo da tattalin arziki.
Babbar kotun jihar Ekiti ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu 'yan fashi da makami guda uku. Kotun ta ce an yanke musu hukunci ne bayan kama su da laifi.
Masu zafi
Samu kari