Latest
Hukumar hana fasa kwauri ta ce ta damke lita 12,435 na man fetur wanda kudinsa ya kai Naira miliyan 10.8 a hanyar Cameroon. An kuma kama jarka 61 a hanyar Benin.
Daraktan Cibiyar Dimukuraɗiyya a Jami'ar Bayero da ke Kano, Farfesa Babu Mohammed ya fadi ainihin silar rikicin Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan namijin kokari da ta yi wurin cire tallafin mai da ya kamata a cire tsawon shekaru.
Za a ji yadda Alimosho, Nasarawa, Gwagwalada da yadda kananan hukumomi 774 suka raba N2.5tr a shekara 1. Kananan hukumomin Legas sun fi kowane samun kudi.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya sha alwashin gyara kuskuren da ya yi wurin goyon bayan Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin gwamnan jihar.
Jam'iyyar APC ta magantu kan rashin tsoma baki da Shugaba Bola Tinubu ya yi kan dambarwar shugaban APC, Abdullahi Ganduje inda ta ce sha'anin jami'yya ne.
Shugaban kasa, Bola Tinubu zai sake karbo bashin $2.25bn daga Bankin Duniya a ranar 13 ga watan Yuni domin inganta tattalin arzikin Najeriya da sauran bangarori.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya dakatar da sabon tsarin da bankin CBN ya kawo kan biyan harajin 0.5% domin tsaron yanar gizo a Najeriya wanda 'yan kasar ke kokawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ba zai ji dadin kalaman Kashim Shettima ba. Na biyu a Najeriyan ya maida martani ga 'dan takaran PDP a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari