Latest
Shugaban kungiyar lauyoyi ya kasa (NBA) Yakubu Maikyau, OON, SAN ya bayyana yadda ake ta sabata juya ta da hukuncin kotu kan dambarwar masarautar.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a jihohin Borno da Katsina a Arewacin Najeriya.
Yayin da ake ci gaba dambarwar sarautar jihar Kano, wani lauya mai suna Wale Adeagbo ya yi karin haske kan umarnin kotuna masu cin karo da juna da aka bayar.
Hukumar EFCC reshen jihar Gombe ta kama wani matashi da ya yi bidiyo yana manna kudi a gidan rawa. Matashin mai suna Zachariyya Muhammad ya amsa laifinsa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa an kara yawan jami’an tsaro a wurare masu muhimmanci domin dakile duk wani yunkurin tayar da hankali.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da ‘Nigeria, mun jinjina miki’ a matsayin sabuwar wakar taken kasa a lokacin da ya shiga taron majalisar dokoki ta kasa a Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki manufofin tattalin arzikin shugaban kasa Bola Tinubu. Ya ba da shawarar yadda za a dawo da darajar Najeriya.
Alkalin alkalan Najeriya, mai sharia Olukayode Ariwoola, ya gayyaci alkalan manyan kotunan Kano kan hukunce-hukuncen da suka yi kan rikicin masarautar Kano.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekara guda da fara mulki, inda ya yi kira ga ƴan ƙasa su mara masa baya.
Masu zafi
Samu kari