Latest
Shugaban NNPO reshen jihar Kano, Hashinu Dungurawa ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa hukumar EFCC ta fara bincikar Kwankwaso kan wasu kuɗaɗe na kamfe.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ya bayyana yadda mai gidansa ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari kafin barin mulki.
Real Madrid ta kasar Spain za ta kece da Borussia Dortmund ta kasar Jamus a wasan karshe na ɓa neman cin gasar kofin zakarun Turai (UCL) 2024 a Wembley.
A nan mun kawo maku alaka, dangantaka, rauwa da salsala, labari da sauran bayanai a kan ‘yar Sakin Kano, Zainab Ado Bayero da ta fito daga kudu maso kudun Najeriya.
Fitaccen matashin mai wa'azin Musulunci, Abdullateef Aliyu Maitaki da aka fi sani da Mufti Yaks ya rasu a jihar Niger a yau Asabar 1 ga watan Yuni.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi magana da kakkausar murya kan kisan da 'yan ta'adda suka yi wa dakarun sojojin Najeriya a jihar Abia.
Ronaldo ya zubar da hawaye bayan da kungiyarsa ta Al Nassr ta sha kashi a hannun Al Hilal a bugun fanariti a wasan karshe na gasar cin kofin sarki a ranar Juma'a.
Gwamnatin jihar Yobe karkashin Mai Mala Buni ta tabbatar da biyan kuɗin da ta yiwa alhazan jigar alkawari, an kamma kwashe su zuwa ƙasa mai tsarki.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga kungiyoyin kwadago da su hakura da shirinsu na tsunduma yajin aiki saboda kasa cimma matsaya a kan mafi karancin albashi.
Masu zafi
Samu kari