Latest
Kasar Saudiyya ta saka taran sama da N39m ga masu zuwa aikin Hajji ba tare da izini ba. Hukumomi sun ce dokar za ta yi aiki a kan bako da dan kasa.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa (TCN) ya sanar da kammala gyaran wuta a yankin Arewa maso gabashin Najeriya. A yau Talata kamfanin ya sanar da kammala aikin.
Hukumomin kasa mai tsarki sun gargadi maniyyatan aikin hajjin bana da cewa za a fuskanci tsananin zafi a aikin hajjin bana da za a fara ranar Yuni 14.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a rika kiran titin N20 da ya taso daga 'Northern Parkway' zuwa sha tale-talen Murtala Mohammed da suna: 'titin Wole Soyinka'.
Ana fargabar akalla mutane 30 suka kwaɓta dama yayin da wani ramin haƙar ma'adanai ya rufta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja jiya da daddare.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun buɗe wuta kan wasu mutum biyu, sun kashe kansilada shugaban matasa a yankin ƙaramar hukumar Onitcha a jihar Ebonyi.
A yayin da ake ci gaba da fafata rikicin sarautar Kano, kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) ta amince da Muhammadu Sanusi II a matsayin halaltaccen sarkin masarautar.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya bayyana cewa addu'a ba za ta yiwa 'yan Najeriya maganin halin da suke ciki ba.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki a wani ofishin 'yan sanda da ke jihar Ebonyi. Jami'an 'yan sandan sun yi musayar wuta da 'yan bindigan.
Masu zafi
Samu kari