Latest
Jam'iyyar APC reshen jihar Benue ta gudanar da addu'o'i na musamman da malaman addini suka jagoranta domin samun nasarar Bola Tinubu da yaye matsalolin kasar.
Shahararren mai kudin nan, kuma shugaban manyan kamfanonin yada labarai a duniya, Rupert Murdoch ya angwonce a karo na biyar da amaryarsa Elena Zhukova.
Daniel Bwala ya bayyana cewa kamata ya yi gwamnati ta kara tayin da ta yi na za ta rika biyan ma'aikata N60,000a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.
Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe ƴan bindiga masu yawayayin da suka tura jirgi ya yi luguden wuta sansanonin ƴan bindiga a Katsina da Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta kara yiwa yan kwadago magana kan yajin aiki da ta shiga, ta ce yajin aikin zai kara jefa talakawa cikin wahalar rayuwa sama da wanda suke ciki.
Sarkin Gwandu a jihar Kebbi, Manjo-janar Muhammad Ilyasu Bashir ya taya Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II murnan dawowa kan kujerar sarautar jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa asusun ajiyar kudin Najeriya na kasar wajen ya ragu sosai a cikin mako 10 da suka gabata, kamar yadda alkaluman CBN ya nuna.
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin da suka shiga a fadin kasar saboda rashin samun daidaito kan sabon mafi karancin albashi.
Hukumar jin daɗin alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin jigilar maniyyatan aikin hajjin bana 2024 zuwa Saudiyya ba tare da matsala ba.
Masu zafi
Samu kari