Latest
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin kudi sama da Naira miliyan 23 ga masu kananan sana'o'i a jihar. Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya sanar da haka a jiya Laraba
Wani matashi da ya kware wajen damfarar jama’a ta kafar intanet Joshua Olawuyi, ya fada hannun jami’an tsaron shiyya ta biyu dake Onikan a jihar Legas.
Wasu mutane da ke tserewa harin 'yan bindiga a jihar Neja sun rasa rayukansu a cikin ruwa. Mutanen sun rasu ne bayan kwale-kwalen da suke ciki ya yi hatsari.
NDLEA ta kai samame a otal din Emerald dake unguwar Ladipo a jihar Legas inda aka kama wasu alhazan Najeriya suna kokarin hadiye hodar iblis gabanin tashinsu.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyyar za ta rika amfani da rajistar da take da ita wajen ba da mukamai.
Mutane shida ne ake da tabbacin ceto su daga karkashin baraguzan mahakar ma’adanai a jihar Niger bayan ruftawarsa a makon nan yayin da har yanzu wasu suka makale.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta jaddada cewa cire tallafin man fetur na nan daram, ta roki yan Najeriya su yi watsi da takardar ASAP.
Makarantar Ace da ke Garki, Abuja ta dakatar da wata daliba da mahaifinta ya shiga har cin makarantar ya lakaɗawa wata malama duka saboda ta ladabtar da ɗiyarsa.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano ta fara sauraran shari'ar da aka shigar kan masarautun jihar bayan Abba Kabir ya rushe su tare da nada sabon Sarki.
Masu zafi
Samu kari