Latest
Yayin da ake fama da tsadar kayan abinci, gwamnatin tarayya na shirin dakatar da harajin shigo da wasu muhimman kaya irinsu kayan abinci cikin kasar nan.
Hajiya Lami Adamu Lau, shugabar kungiyar mata ta ƙasa ta kwanta dama a lokacin da ta je jihar Kebbi domin gudanar da wasu ayyuka, gwamnan Taraba ya yi alhini.
Tattaunawar da ake yi tsakanin wakilan gwamnatin tarayya da 'yan kwadago ta tashi ba tare da an cimma matsaya ba. Za a sake zama domin tattaunawa.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari fadan sarkin Ninzo a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da matarsa a cikin daren jiya Laraba.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministar kwadago ta ce nan ba da jimawa ba za a karkare duk wata taƙaddama kan sabon mafi karancin albashin ma'aikata a Najeriya.
Wani dan majalisar dokokin jihar Kaduna, Henry Marah, ya yi zargin cewa tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai ya karbo kudade ba tare da yin aikin komai ba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce da alamu tallafin man da za a biya a wannan shekarar ka iya haura na shekarar Buhari ta ƙarshe.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya fadawa yan kasa yadda ya kashe kudi sama da tiriliyan 5 a tallafin man fetur duk da cewa ya ce ya cire tallafin.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
Masu zafi
Samu kari