Latest
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya maka gwamnoni 36 a kotu kan ƴancin ƙananan hukumomi, kotun ta tanadi hukunci kan shari'ar a yau Alhamis 13 ga watan Yuni.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa ta kasa cafke Yahaya Bello ne saboda akwai wasu manya da suke ba shi kariya.
An samu tsaiko a kokarin kawo Yahaya Bello, tsohon gwmanan jihat Kogi gaban kotu domin ya fuskanci shari'a kan badaƙalar N80bn, an ɗage zaman zuwa 27 ga Yuni.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi wanda ba zai takura mata ba ko kadan.
Gwamnan jihar Anambara, Charles Soludo ya yi kira kan a rage albashin yan siyasa a Najeriya. Ya ce ya kamata a dawo dasu kan mafi karancin albashi.
Ana daf da gudanar da bikin sallah babba a Najeriya, Kiristoci a jihar Kaduna sun taya Musulmai share filin idi domin gudanar da salla ranar Lahadi 16 ga watan Yuni.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya yi kira na musamman ga likitoci masu son tafiya kasashen ketare neman aiki kan su zauna a Najeriya.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta musanta cewa ta cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya kan batun mafi karancin albashin da za a biya ma'aikatan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari