Latest
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya gargadi 'yan fansho kan ba da gudunmawa ga coci da masallaci daga kudin da suka samu bayan shafe shekaru suna aiki.
Yayin da ake rade-radin rasuwar mahaifiyar mawaki Rarara, jaruma Aisha Humairah ta karyata labarin inda ta roki mutane da su bar yada jita-jita babu dalili.
Alkalin babbar otun tarayya da ke zamanta a Abuja, Simon Ambode ya yi ikirarin zai iya daure daraktan yada labaran gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Rundunar sojin Najeriya ta zabi Tudun Biri domin mika tallafin lafiya a jihar Kaduna. Rundunar ta yi haka ne domin gyara alakarta da mutanen garin bayan harin bom.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Sayyada Sadiya Haruna, fitacciyar jarumar TikTok, za ta amarce karo na bakwai. Za a daura aurenta a garin Maiduguri dake jihar Borno da Honorabul Babagana Audu.
Rundunar yan sanda a jihar Legas ta tabbatar da cewa ta kashe manyan yan bindiga tara bayan sun fafata yayin wata musayar wuta da suka yi a tsakaninsu.
An shiga fargabar dawowar matsalar man fetur Najeriya bayan an gano kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fada matsalar bashi, yayin da ya gaza biyan $6bn.
Shugaban majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, yana da yakinin cewa tsaron kasar nan zai inganta idan aka baiwa sarakunan gargajiya matsugunni a kundin mulki.
Masu zafi
Samu kari