Latest
A zamanin sojoji ne aka rika kirkiro jihohi a Najeriya. Gwamnatin Murtala Mohammed ta kirkiro Gongola, Benuwai, Filato, Borno, Imo, Neja, Sokoto da Bauchi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kawo yanzu an yi nasarar tsamo gawarwakin mutum 19 daha tafki bayan konewar kwale-kwale ranar Laraba a jihar Bayelsa.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya koka kann halin shugabanni inda ya ce ya kamata su kasance a gidajen gyaran hali saboda halayyarsu.
Gwamnatin jihar Plateau ta sake sassauta dokar hana fita da ta sanya a Jos da Bukuru. Gwamnatin ta ce jama'a za su iya fitowa su gudanar da harkokinsu.
Farfesa Salisu Shehu da Farfesa M.B Uthman sun yi bayanin makircin da ake bi wajen yada akidan LGBTQ. An yi kira ga masana su rika rubuce rubuce domin tarbiyyar yara
Rahotanni sun bayyaɓa cewa tun da duku-duku matasa masu zanga zanga sun fito kan tituna a babban birnin tarayya Abuja duk da tulin jami'an tsaro da aka jibge.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya fito ya bayyana dalilinsa na kin cewa komai dangane rikicin masarautar Kano da ya ki ci ya ki cinyewa.
Aminu Abdullahi Chubado ya yi tir da yadda aka cusa riba a tallafin gwamnatin tarayya. Ko da ruwan 1% ne, musulmai za su kyamaci cin irin wannan bashi saboda addini.
Rundunar yan sanda a jihar Delta ta tabbatar da sako tsohuwar 'yar Majalisar Tarayya, Joan Onyemaechi aka sace a jihar a watan Yulin 2024 yayin ibada a coci.
Masu zafi
Samu kari