Latest
A wannan rahoton za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta haɗa kai da gwamnatin jihohi wajen samar da Naira Biliyan 100 domin sayo mitoci.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi umarnin yin luguden wuta ga yan bindiga na kwanaki 30. Ya kuma bukaci hadin kan al'umma wajen yakar yan bindiga.
Hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta ce ba ta hana 'yan Najeriya cin burodi da aka buga a kasar ba, sai dai ta ce amfani da saccharin haramun ne.
'Yan bindiga sun ƴi ta'asa a wani kauyen da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna. Miyagun sun hallaka wani dan banga tare da sace wasu manoma.
Ana fargabar an kashe mutum daya yayin da fada ya kaure tsakanin makiyaya da manoma a kauyen kauyen Barkta da ke cikin karamar hukumar Bosso ta jihar Neja.
NERC ta sanar da sababbin jihohi 6 na Najeriya da suka sami cikakken 'yancin cin gashin kansu a sarrafa kasuwar wutar lantarki da suka hada da Edo, Ondo da sauransu.
An caccaki gwamnonin jihohi shida da suka hada da Ekiti, Ebonyi, Jigawa, Yobe, Nasarawa, da Bayelsa kan kashe kimanin N160bn akan ayyukan gina filayen saukar jiragi.
Shugaban rundunar sojojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Lagbaja ya ce ko alama sojoji ba za su kawar da gwamnatin demomuraɗiyya a ƙasar nan ba .
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen shugaban kasa na Atiku/Okowa 2023, Daniel Bwala ya ce wasu ƴan siyasa na amfana da matsalar tsaron Najeriya.
Masu zafi
Samu kari