Latest
Gwamnatin jihar Kwara kakashin Gwamna Abdulrazaq ta sanar da shirinta na ɗaukar sababbin ma'aikata da malaman makaranta sama da 1500 a faɗin jihar.
Tsohon dan majalisar wakilai, Honorabul Lanre Laoshe, ya biya gwamnati rancen kdin karatu da aka ba shi lokacin da yake karatunsa. Ya nuna godiyarsa.
Atiku Abubakar, Abdullahi Ganduje da wasu jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki sun halarci jana'izar surukar Nuhu Ribadu, mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro.
Babban hafsan sojin Najeriya, Manjo Janar Taoreed Lagbaja ya ce ba za su saurari masu son juyin mulki ba kamar yadda wasu ke ta kiraye-kirayen a yi.
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ningi/Warji a jihar Bauchi ya tsallake rijiya da baya bayan matasan mazaɓarsa sun yi yunkurin kai masa hari yayin ta'azziya.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar kasashen Musulmi su fara daukar matakin kawo ƙarshen ta'addancin Isra'ila a kasar Falasɗin.
Rahotanni sun nuna wani mai shayi ya lakaɗawa matashi duka har lahiraa jihar Jigawa kan zarginsa na ɗaukar burodi, madara da indomi, yan sanda sun kama shi.
A wannan labarin, Majalisar dokokin Kano ta miƙa buƙatar gaggawa ga gwamna Abba Kabir Yusuf kan taimakon wadanda ambaliya ta shafa a faɗin jihar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci kasar China. Shugaba Tinubu zai kai ziyara kasar ne domin tattauna hanyoyin ragewa talakan Najeriya radadi.
Masu zafi
Samu kari