Latest
Andrew Wynne wanda rundunar 'yan sandan Najeriya ke nema ruwa a jallo ya bayyana cewa ba zai mika kansa ga 'yan sanda ba saboda yana tsoron ya rasa ransa.
Sheikh Murtala Bello Asada ya caccaki karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle inda ya ce bai kamata a bayyanawa duniya cewa jami'an tsaro suna shirin zuwa Sokoto ba.
A wannan labarin, wasu miyagu da ake kyautata zaton masu garkuwa sun sace jigo a jam'iyyar PDP a jihar Oyo, Cif Benedict Akika har gidansa da ke Lagelu.
Bashir Ahmad ya fadi dalilin da yasa gwamnatin Buhari ta cire tallafin man fetur na watanni 6 a shekarar 2023 wanda hakan ya jawo Bola Tinubu ya cire tallafin mai.
'Yan majalisa marasa rinjaye na majalisar wakilai sun yi Allah wadai da karin kudin man fetur da aka yi. Sun bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta cire karin.
Tsohon gwamna kuma sanatan Zamfara ta yamma, Abdul'aziz Yari ya ba da gudummuwar tirela 200 na masara domin a rabawa masu karamin ƙarfi a faɗin jihar.
Shugaban TUC, Festus Osifo ya bukaci gwamnatin tarayya ta soke ƙarin da ta yi a farashin litar man fetur, ta ce duk wannan wahalhalun a kan ma'aikata za su ƙare.
Gwamnan jihat Ebonyi, Francis Nwifuru ya ce da zarar shugaban ma'aikata da ma'aikata sun cimma matsaya kan tsarin da za a bi, zai fara biƴan sabon albashi N70,000
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yi magana kan matsalolin da ake fuskanta a kasar inda ya ce rashin shugabanci nagari ne.
Masu zafi
Samu kari