Latest
Ana zargin cewa yunwa na jawo mutuwar yan fursuna a Najeriya duk da shugaba Bola Tinubu ya kara kudin sayen abinci a gidajen yari a watan Agusta da ya wuce.
Fitaccen dan kasuwa a Najeriya, Femi Otedola ya fadi yadda marigayi Umaru Musa Yar'Adua ya rusa shirinsu da Aliko Dangote na mallakar matatun mai.
Jam'iyyar APGA mai mulkin jihar Anambra ta fara duba yiwuwar hukunta Gwamna Charles Soludo bisa zargin zagon ƙasa, shugaban BoT ya ce ba wanda za a kyale.
Wasu matasa yan acaba sun kona wanda ake zargi da satar babur a jihar Ogun inda suka yi jina jina ga wani sojan Najeriya daga baya. Sojoji sun tabbatar da lamarin.
Matasa da masu keke NAPEP sun yi zanga zangar adawa da karin kudin man fetur da kamfanin NNPCL ya yi. Sun bukaci a rage kudin mai domin saukaka rayuwa.
Masarautar Kano ta shiga jimami bayan sanar da rasuwar Hakimin Bichi, Alhaji Idris Abdullahi Bayero wanda kuma shi ne Barden Kano kafin rasuwarsa a yau Laraba.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya shiga taron majalisar tattalin arziki watau NEC a fadar gwamnatin tarayya da ke birnin Abuja.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare hare a jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka wani jami'in dan sanda tare da kona ofishin 'yan sanda yayin harin.
A labarin nan za ku ji wata gobara da ta tashi a asibitin kwararru mallakin gwamnatin jihar Adamawa da ke Jimeta- Yola ta kone sashen adana bayanai da kayan aiki.
Masu zafi
Samu kari