Latest
A rahoton nan, gwamnatin Kano ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan mutanen da ake zargi da gurbata zanga-zangar lumana ta kwanaki 10 a jihar.
Gwamnatin tarayya ta ba 'yan Najeriya tabbacin cewa man fetur zai wadata a fadin kasar nan zuwa karshen mako tana mai rokon 'yan kasar da su kwantar da hankali.
Majalisar Dattawan Yarabawa (YCE) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar matakin saukakawa 'yan kasa bayan NNPCL ya sanar da karin kudin fetur.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu ya tanadi motoci 20 da babura 710 domin yakar yan 'ta'adda a jihar. Ana sa ran hakan zai kawo kashe Bello Turji da sauran yan ta'adda.
Gwamnatin tarayya ta ce ambaliyar ruwa za ta iya yiwa wasu jihohi 21 illa a nan gaba kadan. Gwamnatin ta bayyana sunayen jihohi 7 da ambaliyar za ta fi yiwa barna.
Shugaban ‘yan kasuwar mai da iskar gas na Kano, Alhaji Hassan Nuhu Hassan, ya fice daga NNPP zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau I Jibrin a ranar Alhamis.
An yi hasashen faduwar jam’iyyar APC kamar yadda aka yi hasashen yaki tsakanin Shugaba Bola Tinubu, mataimakinsa Kashim Shettima, Ganduje da Akpabio.
Mawaki Ali Isah Jita ya sauya sheka daga jam'iyyar NNPP zuwa APC. Jita ya hakura da tafiyar Kwankwasiyya ne tare da komawa APC ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Cibiyar Centre Against Banditry and Terrorism (CABT) ta zargi Gwamna Dauda Lawal na Zamfara da hannu a ta'addanci da hakar ma'adinai ba ka'ida ba a jihar.
Masu zafi
Samu kari