Latest
Fasto Adewale ya fito ya yi magana kan halin da ake ciki a kasar nan. Babban fasyon ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya jefa 'yan Najeriya cikin wahala.
Sakamakon karin kudin man fetur da NNPC ya yi wanda ya jawo ce-ce-ku-ce a kasar, Kashim Shettima ya saka labule da Heineken Lokpobiri, Mele Kyari da kuma Nuhu Ribadu
Yan acaba da masu Keke Napepe sun yi zanga zangar adawa da karin kudin mai a jihar Kwara. Sun bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai a fadin Najeriya.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce Bello Turji a rikide ya ke saboda ganin shirin karar da su da Gwamna Ahmed Aliyu na jihar ya ke yi kan yaki da ta'addanci.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sace wasu makusantan malamin addinin Musulunci a Sokoto, Sheikh Bashir Ahmad Sani, kuma suna neman miliyoyi.
Rahotanni sun bayyana cewa Umar Damagun, shugaban PDP na kasa ya dage taron kwamitin gudanarwar jam'iyyar da aka shirya yi wannan mako zuwa mako na gaba.
Tsohon shugaban kasa. Olusegun Obasanjo ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Dada Musa Yar'adua a Katsina. Obasanjo ya fadi halayen Hajiya Dada masu kyau.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana fita daga PDP za ta samu matsala kuma ba za ta taba dawowa dai-dai ba saboda tasirinsa.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Ibrahim Modibbo, ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kori da yawa daga cikin ministocin da ke gwamnatinsa.
Masu zafi
Samu kari