Latest
A wannan labarin, ranar Talata ne dan asalin jihar Kano, Kyaftin Mohammed Madugu ya tuko jirgin Emirates na farko zuwa Najeriya a cikin shekaru biyu.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta sauke farashin shinkafa a jihohin Kano, Legas da Borno. Za a rika sayar da buhun shinkafa a N40,000 domin saukakawa al'ummar Najeriya.
Jam'iyyar APC ta samu tagomashi bayan dan majalisar wakilai na PDP ya sauya sheka zuwa cikinta. Dan majalisar na PDP dai ya fito ne daga jihar Abia.
Jam'iyyar APC ta samu koma baya a jihar Ondo bayan mambobinta sama da 200 sun sauya sheka zuwa PDP. Sun fadi dalilinsu na ficewa daga jam'iyyar mai mulki.
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe sojoji biyu da farar hula bakwai, ciki har da hakimin kauyen Eguma da ke karamar hukumar Agatu ta jihar Benue.
Jagoran NNPP na kasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce PDP ta mutu a harkar siyasa yayin da APC ta ba mutane kunya.
Yan Najeriya da dama suna kokawa kan halin kunci da tsadar rayuwa da ake ciki a kasar yayin aka yi bikin cika shekaru 64 da samun yancin kai daga Burtaniya.
A wannan labarin, za ku ji tsohon gwamnan Binuwai, Cif Samuel Ortom ya bayyana cewa mahaliccinsa ya ba shi muhimmin sako kan takara a shekarar 2027.
A shekarar 2006 aka yi yaki tsakanin Hisbullah da ksar Isra'ila. Hisbullah ta samu nasara a kan Isra'ila inda ta kashe sojoji kimanin 121 da lalata motocin yaki.
Masu zafi
Samu kari