Latest
Jami'an rundunar ƴan sanda reshen jihar Akwa Ibom sun yi nasarar damke wani dagacin kauye da wasu mutum 12 da ake zargi da kisan mafarauta bayan sace su.
Kakakin APC na ƙasa, Felix Morka ya ce ba karamar illa PDP ta yiwa Najeriya ba shekaru 26, ya ce Muhammud Buhari ya shafe shekara 8 yana kawar da ɓarnar.
Babbar kotun jihar ta jero wurare huɗu kacal da ta amince masu zanga-zanga su taru a ranar 1 ga watan Oktoba, 2024, ya ba kwamishinan ƴan sanda umarni.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya tura sakon taya murna ga wani dan Najeriya da ya kafa tarihi a wasan allo na chess da ya yi a cikin wannan makon da ake ciki.
Bayan gwamnoni sun ki amincewa da mafi karancin albashin N60,000, 'yan Najeriya sun bayyana kuka kan yadda gwamnoni ke kawo koma baya ga ayyukan kasa
Shehu Sani ya ce, bai ga wani abin ruddarwa ga batun karin N2,000 kan tayin da Tinubu ya yiwa ma'aikata na mafi karancin albashi ba a wannan makon da ake ciki.
Matsin rayuwa ya sanya wani fasto a Najeriya daina karbar kudin baiko don saukakawa masu zuwa cocinsa a Najeriya. Ya bayyana dalilansa masu karfi kan hakan.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku da Bello Yero a gaban kotu kan tuhuma 15.
Gwagwarmayar samun 'yancin kai cike take da jajircewa da sadaukarwa. Akwai abubuwa da dama da suka taimaka a kokarin Najeriya na samun 'yancin kai daga Turawa.
Masu zafi
Samu kari