Latest
Majalisar wakilan Najeriya ta yi fatali da ƙudurin da ya nemi a yi wa wasu sassa na kundin tsarin mulkin kasa na 1999 kwaskwarima saboda ya saba da tsarin da kasa.
Yan majalisa sun amince da karya farashin abinci. Za a cigaba da karya farashin abinci a jihar Sokoto bayan amincewar majalisar dokoki, za a sayar da abinci da araha
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya ƙaryata rade-radin da ake cewa ya nemi wa'adi na uku a karshen mulkinsa inda ya ce da yana so da ya yi.
Gwamnatin Katsina ta bayyana jin dadin yadda jama'a su ka fara daukar shawarwarinta kare kai daga hare haren yan bindiga da su ka addabi kauyuka da dama.
Shugaba Bola Tinubu ya nemi a tsaurara bincike da aikin ceto yayin da ake fargabar fasinjoji takwas sun mutu a hatsarin jirgin sama da ya faru a jihar Ribas.
Allah ya yiwa babban ɗan kakakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa wanda ake kira da Sadiq Modibbo rasuwa, ya rasu ne bayan an masa tiyata a Indiya.
Rundunar yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga a Katsina, yan sanda sun ceto wanda yan bindiga suka sace a Katsina bayan sun kai musu farmaki da sassafe.
Jam'iyyar APC a jihar Anambra ta yi fatali da matakin Shugaba Bola Tinubu na nadin Bianca Ojukwu a matsayin Minista inda ta zargi shugaban da cin amanarta.
Babbar kotun Kano ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ta hana gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi a ranar Asabar, inda ta umarci KANSIEC ta yi zabe.
Masu zafi
Samu kari